Recent Posts

Gwamnatin Kano Ta Sanya Ranar Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.

Gwamnatin Kano Ta Sanya Ranar Komawa Makaranta A Faɗin Jihar.

  Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ranar komawa Makaranta, domin ci-gaba da ɗaukar karatu a sabon zango na shekarar 2024/2025. Daraktan wayar da kan Jama’a a Ma’aikatar Ilimi ta jihar, Balarabe Abdullahi Kiru ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar. Inda ya ce ɗaliban dake Makarantun kwana zasu koma a gobe Lahadi 8 ga …

Read More »

Kano : Zamu Ɗauki Mataki Kan Kamfanoni Masu Zaman Kansu Tunda Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Gaza – UDHR.

Kano : Zamu Ɗauki Mataki Kan Kamfanoni Masu Zaman Kansu Tunda Ƙungiyoyin Ƙwadago Sun Gaza - UDHR.

Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adama ta Declaration of Human Right (UDHR) dake jihar Kano, tayi alƙawarin ɗaukar matakin Shari’a akan dukkan Kamfanonin dake takewa Ma’aikata haƙƙoƙin su a faɗin jihar. Babban Daraktan ƙungiyar Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya bayyana hakan a yayin zantawar sa da jaridar GTR HAUSA, inda ya ce matakin ya zama dole a sakamakon yadda ƙorafe-ƙorafen …

Read More »