Jam’iyyar NNPP Me Mulkin Kano Ta Fitar Da Sunaye ‘Yan Takara 38, Cikin 44 A Zaɓen Ƙananan Hukumomin Jihar.
Jam’iyyar dai ta fitar da sunayen ‘Yan Takarar a ƙananan Hukumomin 38, a inda sauran guda shida kuma suka yi layar zana.
Kuma dai ƙananan Hukumomi 6n da ba’a gano sunayen ‘Yan Takarar ba sun haɗar da ƙaramar hukumar Takai, Warawa, Madobi, Tsanyawa, Garun Malam da kuma ƙaramar hukumar Tofa.
Toh amma ga Jerin Sunayen waɗanda suka sami nasarar zama ‘yan takarar shugabannin Ƙananan hukumomin 38, a Jamiyyar NNPP me Mulkin jihar Kano.
KMC – Hon Saleem Hashim
Ajingi – Dr Abdulhadi Chula
Albasu – Garba hungu
Garko – Saminu Abdu
Dala – Surajo imam
Bichi – Hamza bichi
Gaya – Hon Muhammad Tajo
Nasarawa – Ogan Boye
Kumbotso – Ali Musa Hard Worker
Kunchi – Hashimu Garba Mai Sabulu
Bunkure – AB Muhammad
Gezawa mukaddas Bala jogana
Kura – Rabiu Sulaiman babina
Gwale – Hon mojo
Bebeji – Dr Alasan Ali
Fagge – Salisu Musa
Kabo – Hon Lawan Najume
Minjibir – Jibrin Nalado Aliyu
Tarauni – Ahmad Sekure
Makoda – Auwalu Currency
Sumaila – Farouq Abdu
R/Gado – Muhd Sani Salisu
Karaye – Hon Dan Haru
Rano – Naziru Ya’u
Bagwai – Bello Gadanya
D/kudu – Sani Ahmad
D/Tofa – Anas Muktar Bello
Doguwa – Abdurrashid lurwan
Gabasawa – Sagir Musa
Gwarzo Dr Mani Tsoho
Kiru – Abdullahi Sa’idu
Rogo – Abba Na Ummaru
Wudil – Abba Muhammad Tukur
Tudun Wanda – Sa’adatu Salisu
Dambatta – Jamilu Abubakar
Shanano – Hon Habu Barau
Ungogo – Tijjani Amiru Rangaza.
Kadaura 24