Home / Election / Zaɓen Edo : INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Gwamnan Jihar

Zaɓen Edo : INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Gwamnan Jihar

Zaɓen Edo : INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaɓen Gwamnan Jihar          Daga Bashir Gasau.

 

Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC), ta bayyana Monday Okpebolo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Edo aka gudanar a ranar Asabar 21 ga wata, 2024 mai cike da fafatuka.

Okpebholo, ya sami ƙuri’u 291,667 inda ya doke Asue Ighodalo na jam’iyyar PDP wanda ya samu kuri’u 247,274 da Olumide Akpata na jam’iyyar Labour Party (LP) wanda ya zo na uku a zaben da kuri’u 22,761.

A inda sauran ‘yan takara 14 da suka fafata a kujerar amma sun samu kasa da ‘yan takara uku na kan gaba.

Channels Tv

About gtrhausa

Check Also

Gwamnatin Najeriya Ta Bude Shafin Bawa Matasa Adaidaita Sahu Me Amfani CNG

Gwamnatin Najeriya Ta Bude Shafin Bawa Matasa Adaidaita Sahu Me Amfani CNG

         Daga Auwal Durumin Iya. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta buɗe shafin da …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Skip to toolbar