Home / Education

Education

Ranar Malamai Ta Duniya: NUT Ta Bawa Gwamnan Kano Lambar Yabo 

Ranar Malamai Ta Duniya: NUT Ta Bawa Gwamnan Kano Lambar Yabo

            Daga Bashir Gasau.   Ƙungiyar Malamai ta Najeriya (NUT), ta bawa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif, lambar yabo ta Gwamnan da yafi ƙwazo wajen farfaɗo da ɓangaren Ilimi. Kakakin Gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya sanar da hakan, ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa a daren …

Read More »

Ranar Malamai Ta Duniya: Malaman Najeriya Sun Koka Kan Halinda Suke Ciki

Ranar Malamai Ta Duniya: Malaman Najeriya Sun Koka Kan Halinda Suke Ciki

              Daga Bashir Gasau. Yayin da ake bikin Ranar Malaman Makaranta ta Duniya ta bana, Malamai a Najeriya na bayyana ƙorafe-ƙorafe game da mawuyacin yanayi da suke koyarwa a ƙasar. Mafi yawancinsu dai na bayyana damuwa ne a kan abubuwa kamar su rashin biyan kuɗaɗen alawus da, rashin yanayi mai kyau a makarantu da …

Read More »

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

            Daga Bashir Gasau.   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya turawa Majalisar Dattawan Najeriya sunayen Mambobin hukumar gudanarwar sabuwar hukumar nan, ta bunƙasa yankin Arewa maso yammacin Najeriya domin ta tantance su. Mai bawa Shugaba Tinubu shawara akan yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …

Read More »

Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano

Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano

            Daga Bashir Gasau.   A ƙoƙarin da take yi na kakkaɓe ayyukan alfasha a faɗin jihar Bauchi, hukumar Hisba ta jihar ta ziyarci Shugaban Hukumar Hisba na Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Kwamishinan Hukumar na jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isah ne ya jagoranci tawagar, zuwa Shelkwatar hukumar dake unguwar Sharaɗa dake birnin Kano. …

Read More »

Saudiyya Da Kano: Muna Da Alaƙa Ta Sama Da Shekaru 100 – Gwamnan Kano

Saudiyya Da Kano: Muna Da Alaƙa Ta Sama Da Shekaru 100 - Gwamnan Kano

         Daga Murtala A. Baba.   Daɗaɗɗiyar alaƙar samar da Shekaru 100, dake tsakanin ƙasar Saudiyya da kuma jihar Kano ta ƙara fito wa fili, a yayin da ƙasar Saudiyyan ke ci-gaba da bikin shekaru 94 da samar da Tuta. Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ne ya bayyana hakan ta cikin saƙon taya ƙasar Saudiyya …

Read More »
Skip to toolbar