Daga Murtala A. Baba. Daɗaɗɗiyar alaƙar samar da Shekaru 100, dake tsakanin ƙasar Saudiyya da kuma jihar Kano ta ƙara fito wa fili, a yayin da ƙasar Saudiyyan ke ci-gaba da bikin shekaru 94 da samar da Tuta. Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ne ya bayyana hakan ta cikin saƙon taya ƙasar Saudiyya …
Read More »