Home / Government

Government

Burtaniya Zata Miƙa Ikon Gudanar Da Tsibirin Chagos Ga Mauritius

Burtaniya Zata Miƙa Ikon Gudanar Da Tsibirin Chagos Ga Mauritius

         Daga Aliyu Gerengi, Gombe.   Burtaniya ta amince da miƙa ikon gudanawar tsibirin Chagos, dake tekun Indiya zuwa ƙasar Mauritius. An ƙulla yarjejeniyar mai cike da tarihi bayan shafe shekaru ana tattaunawa kan batun, inda a yau kuma Fira Ministan Birtaniya da Takwaransa na Mauritius suka fitar da sanarwar haɗin gwuiwa kan batun. A ƙarƙashin yarjejeniyar …

Read More »

Ghana: Matasa Sun Sake Fita Zanga-zanga

Ghana: Matasa Sun Sake Fita Zanga-zanga 

      Daga Jazuli Zakari Panshekara.   Ƙungiyoyin matasa a ƙasar Ghana sun hau kan titunan biranen ƙasar, domin yin zanga-zangar neman a sakar masu ‘yan uwan su kimanin 50, da wata kotu ta bai wa ƴan sanda damar tsare su a makon da ya gabata. Wata zanga-zangar kwana uku ta nuna ƙin amince wa da haƙar ma’adanai a …

Read More »

Inganta Sashen Kula Da Satar Ma’adanai Na NSCDC Yafi Ƙirƙiro Sabuwar Hukuma – Gana Muhammad

Inganta Sashen Kula Da Satar Ma'adanai Na NSCDC Yafi Ƙirƙiro Sabuwar Hukuma - Gana Muhammad

Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja. Tsohon Shugaban Hukumar tsaron Al’umma ta Civil Defence, Abdullahi Gana Muhammad, ya shawarci Majalisar Dattawan Najeriya ta samar da tsarin da zai inganta sashen yaƙi da matsalar Gonaki da Makiyaya na Civil Defence domin ya haɗa aikin gaba-ɗaya, maimakon ƙudirin samar da wata sabuwar hukumar yaƙi da satar Ma’adanai. Gana Muhammad na wannan tsokaci ne …

Read More »

Shugaba Tinubu Zai Tafi Ingila Domin Fara Hutunsa Na Shekara

Shugaba Tinubu Zai Tafi Ingila Domin Fara Hutunsa Na Shekara

       Daga Jazuli Zakari Panshekara.   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai tafi ƙasar Ingila domin hutun mako biyu, wanda yana cikin hutunsa na shekara. Mai bawa Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Laraba. Ya ce shugaban zai yi amfani …

Read More »

‘Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa – Chidari

'Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa - Chidari

               Daga Bashir Gasau.   Wakilin Al’ummar Dambatta da Makoda a Majalisar Wakilan Najeriya, Rt. Honarabul Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari, ya bayyana batun gina Najeriya a matsayin abinda ya ke wuyan kowanne ɗan ƙasar ba iya shugabanni ba. Chidari na wannan bayani ne ta cikin saƙon taya murna ga al’ummar Najeriya, dangane da zagayowar …

Read More »

Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun ‘Yancin Kai – Kwamared Murtala Gamji

Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun 'Yancin Kai

 Daga Muhammad Yusif Dambo,Abuja.   Shugaban ƙungiyar Dattawan Matasan arewacin Najeriya, Kwamared Murtala Garba (Gamji), ya fara zagayen murnar ranar samun ƴancin kai, wanda ya kasance karo na 64. Gamji, wanda shine tsohon Shugaban Majalisar Matasa ta ƙasa wato (NYCN), ya fara zagayen ne da shirya wasan damben gargajiya ga ɗaukacin Matasan Arewacin Najeriya, domin murnar zagayowar ranar samun Yancin …

Read More »
Skip to toolbar