Home / Health

Health

Adamawa: Karyewar Gadar Numan Ta Jefa Rayuwar Matafiya Cikin Mawuyacin Hali 

Adamawa: Karyewar Gadar Numan Ta Jefa Rayuwar Matafiya Cikin Mawuyacin Hali 

   Daga Muhammad Kwairi Waziri.   Cincirindon Matafiya sun buƙaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya dama ta Jihar Adamawa su kawo musu ɗauki, a sakamakon yadda Karyewar Gadar Numan ta jefa rayuwar su cikin mawuyacin hali. Matafiyan sun shaidawa jaridar GTR Hausa cewa suna cikin wani hali na rashin sanin inda suka dosa, duba da yadda suka wuni kuma suka kwana a …

Read More »

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum Bakwai A Kano

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum Bakwai A Kano

               Daga Bello Usman.   Ana ci-gaba da zaman makoki da alhinin rasuwar mutum bakwai waɗanda suka rasu, a sakamakon cutar kwalara da suka kamu da ita bayan sun sha ruwan wata rijiya a wani ƙauye. Bayanai na cewa lamarin ya auku ne sanadiyyar gurɓacewar ruwa sakamakon ambaliyar ruwa daga wani kudiddifi da ke …

Read More »

Gwamnatin Kano Ta Tallafawa Masu Lalurar Laka Da Kayan Kula Da Lafiyarsu

Gwamnatin Kano Ta Tallafawa Masu Lalurar Laka Da Kayan Kula Da Lafiyarsu

          Daga Rabi’u Usman, Kano.     Sama da kayan Naira Milyan Bakwai Gwamnatin jihar kano ta bawa ƙungiyar masu lalurar Laka, domin su ci-gaba da kula da lafiyar su albarkacin ranar masu larurar laka ta duniya dake tafe. Kwamishiniyar ma’aikatar Mata, ƙananan yara da masu buƙata ta musamman, Hajiya Aisha Lawan Saji Rano ce ta …

Read More »

Raguwar Ungulu Ya Janyo Mutuwar Mutum 500,000 A Indiya

Raguwar Ungulu Ya Janyo Mutuwar Mutum 500,000 A Indiya

            Daga Bello Usman.   Wani bincike da aka wallafa a wata mujallar ƙasar Amurka ya gano cewa, ƙoƙarin rage Ungulu a ƙasar India ya janyo mutuwar kusan mutum 500,000 a cikin shekara biyar. Binciken ya ce ana kallo Ungulu a matsayin masu tsaftar muhalli saboda rawar da suke taka wa, wajen cire dabbobin da …

Read More »

Gwamnatin Bauchi Ta Ƙaddamar Da Aikin Tsaftar Muhalli A Ƙananan Hukumomin Jihar 

Gwamnatin Bauchi Ta Ƙaddamar Da Aikin Tsaftar Muhalli A Ƙananan Hukumomin Jihar 

              Daga Bashir Gasau.   Kwamishinan Ma’aikatar Gidaje da Muhalli na jihar Bauchi, Rt. Honarabul Ɗanlami Ahmed Kawule (Barden Arewan Bauchi), ya ƙaddamar da aikin tsaftar Muhalli a ƙananan Hukumomin Jihar Ashirin. Barden Arewan Bauchi ya ƙaddamar da aikin ne a Unguwar Kobi, bisa cikakken goyon bayan Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad, …

Read More »
Skip to toolbar