Daga Bello Usman. Babban Maga-Takardar manyan Kotunan Jihar Kano, Alhaji Abdullah Ado Bayero Esq, na tunasar da dukkan Ma’aikatan manyan Kotunan da suka san lokacin ritayar su ya cika, su gaggauta miƙa takardar wa’adin watanni Uku. Bayero ya ce lallai duk Ma’aikacin da ya san lokacin ritayar sa yayi ya miƙa takardar wa’adin …
Read More »Judiciary
Ku Ƙara Ƙaimi Wajen Ɗabbaka Zaman Lafiya – Ofishin Jakadancin Amurka ga ‘Yan Jaridu
Daga Musa Aminu Iyah. Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya, ya buƙaci ‘yan Jarida da su yi amfani da ƙwarewar su, wajen wayar da kan al’umma akan muhimmancin zaman lafiya a Najeriya. Jami’in Diflomasiyyar Ofishin a Najeriya, Mr. Brian Neubert ne ya buƙaci hakan, a yayin taron bita na yini biyu, da ofishin su haɗi da …
Read More »Muna Fatan Mahukunta Zasu Kawo Ƙarshen Kai Marasa Laifi Gidan Gyaran Hali – UDHR
Daga Bashir Gasau. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adam ta Declaration of Human Right (UDHR), dake jihar Kano a Arewacin Najeriya, ta buƙaci dukkan masu ruwa da tsaki su kawo ƙarshen matsalar kai Marasa laifi gidajen gyaran halin dake faɗin ƙasar nan. Babban Daraktan ƙungiyar, Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya buƙaci hakan, ta cikin wani …
Read More »‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Barawon Ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa
Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi, ta sami nasarar kama wani Matashi da take zargi da satar ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa guda 95. Kakakin rundunar na jihar Bauchi, SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, inda ya ce …
Read More »Ka Cikawa Talakawa Alƙawarinsu Maimakon Yawo Da Hankalinsu – Saƙon Jarman Gusau Ga Gwamnan Zamfara
Daga Bashir Gasau. Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara, Sanata Hassan Muhammad (Jarman Gusau), ya buƙaci Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dauda Lawal, da ya maida hankali wajen cika alƙawuran da ya yi wa Talakawan jihar, maimakon yawo da hankalin su. Jarman Gusau na wannan bayani ne, a sakamakon yadda ya ce “Gwamnan ya bar …
Read More »Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Sabuwar Yarjejeniyar Inganta Tsarin Shugabancin Duniya
Daga Bashir Gasau. Majalisar Ɗinkin Duniya, ta amince da sabuwar yarjejeniyar inganta tsarin shugabancin duniya. Sakatare Janar na Majalisar, Antonio Gutterres ne ya bayyana hakan, a yayin jawabin buɗe taron Shugabannin duniya a ranar 22 ga watan Satumbar Shekarar 2024, inda ya ce an tabbatar da yarjejeniyar ne saboda gaba. A cewar …
Read More »Zamu Ƙwato Haƙƙin Waɗanda Shari’arsu Tayi Nuƙusani Babu Dalili – Legal Aid Council
Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja. Hukumar bayar da agajin Shari’a kyauta ta Najeriya wato (Legal Aid Council), ta sha alwashin ci-gaba da aiwatar da ayyukan ta na ƙwato haƙƙin waɗanda shari’ar su ke nuƙusani ba tare da wani dalili Mai ƙarfi ba. Shugaban hukumar na Najeriya Barista Aliyu Abukabakar Gwandu ne ya sanar da hakan, a yayin zantawarsa da …
Read More »Zargin Badaƙalar Filaye : Mun Ladabtar Da Magatakardar Kotuna Biyu – JSC Kano
Daga Bashir Gasau. Hukumar kula da harkokin Shari’a ta jihar Kano (JSC), ta ladabtar da wasu Magatakardar Kotunan Shari’ar Musulunci Guda biyu Kakakin Ma’aikatar Shari’a ta jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa a daren jiya, inda ya ce an ladabtar …
Read More »