Daga Bashir Gasau. Gidauniyar Ummu Salma Isyaka Rabi’u (USIR), ta tallafawa Mata da Matasa kimanin 500 da jari da kuma kayan Sana’oin dogaro da kai. Shugabar Gidauniyar ta Najeriya, Hajiya Ummu Salma Isyaka Rabi’u ce ta bayyana hakan a yayin taron kaddamar da kungiyar a yammacin yau Lahadi, inda ta ce sun bada …
Read More »Politics
Kuyi Hattara Da IMF – Sakon Farfesa Jega Ga Najeriya
Daga Bello Usman. Tsohon shugaban hukumar zaɓe ta Najeriya, Farfesa Attahiru Jega ya yi kira ga gwamnatin Najeriya ta yi hattara da rungumar dukkan shawawarin da Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ke bayarwa. Farfesa Jega ya bayyana hakan ne a yayin zantawar sa da BBC Hausa, inda ya ce shawarwarin suna ƙunshe da wasu abubuwa …
Read More »Majalisar Dattawa Ta Amince Da Nadin Sabbin Ministocin Tinubu
Daga Jazuli Zakari Panshekara. Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da naɗin ministoci bakwai, da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya aike mata domin tantancewa. A yau Laraba ne majalisar ta yi zaman tantancewar bayan an fasa yinsa a ranar Talata, a inda Majalisar ta jingine jadawalin ayyukanta na yau ɗin domin tantance su cikin sauri. An …
Read More »Matatarmu Zata Iya Wadatar Da ‘Yan Najeriya – Dangote
Daga Bashir Gasau. Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya ɗora alhakin ƙarancin man fetur da ake samu a Najeriya kan dillalan man da ya ce ba sa siya daga gare shi. Dangote ya bayyana hakan ne bayan wata ganawa da kwamitin shugaban ƙasa, kan siyar da ɗanyen man fetur a Naira …
Read More »Rikicin Jam’iyyar PDP: Tsagin Malam Shekarau Ne Ya Raba Jam’iyyar Gida Biyu- Little
Daga Bashir Gasau. Shugabancin Jam’iyyar PDP a Kano, na tsagin Alhaji Ibrahim Al’Amin Little da kuma Honarabul Sadiq Aminu Wali, ya yi zargin tsohon gwamnan Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau da raba Jam’iyyar gida biyu a Jihar. Daya daga cikin jagororin tsagin, Alhaji Ibrahim Al’Amin Little, ne ya bayyana hakan a yayin taron …
Read More »IHRC Tayi Kira Ga Gwamnatin Najeriya Ta Daidaita Rabon Kayayyakin Wutar Lantarki
Daga Bashir Gasau. Hukumar kare hakkin Dan Adam ta Duniya wato International Human Right Commission (IHRC), ta yi kira ga Gwamnatin Najeriya da ta Daidaita rabon kayan Wutar Lantarki a tsakanin yankunan kasar. Daraktan Hukumar na Najeriya, Ambasada Abdullahi Bakoji Adamu ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa …
Read More »Da Gan-gan Gwamnatin Najeriya Taki Gyara Wutar Yankin Arewa- GCHRN
Daga Bashir Gasau. Kungiyar kare hakkin dan adam ta Global Community for Human Right Network (GCHRN) dake Kano, ta ce da gan-gan Gwamnatin Najeriya taki gyara Wutar Lantakin yankin Arewacin kasar. Daraktan Mulki na Kungiyar, Kwamared Tasi’u Idris (Soja) ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar …
Read More »Muhimmiyar Shawara Ga Sabbin Shugabannin Kananan Hukumomin Kano- Barista Danladi Mudi
Daga Bashir Gasau. Gogaggen Lauyan nan a jihar Kano dake Arewacin Najeriya, Barista Danladi Mudi ya shawarci sabbin Shugabannin Kananan Hukumomin jihar, da su dinga gudanar da ayyukan su a Sakatariyar Kananan hukumomin su maimakon yin wasan ‘yar buya da Talakawan da suke jagoranta. Barista Danladi Mudi ya basu wannan shawara ne a …
Read More »NNPP Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomin Kano Gaba-daya
Daga Bashir Gasau. Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano, ta lashe kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 44 da kansiloli 484 a zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a yau Asabar. Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) ce, ta ayyana jam’iyyar a matsayin wadda ta lashe zaɓen gaba ɗaya, a ta bakin …
Read More »Yadda Take Wakana A Wurin Zaben Kananan Hukumomin Kano
Daga Bello Usman. Al’ummar jihar Kano suna ci-gaba da kaɗa ƙuri’a, a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da ke gudana a yau Asabar. Jagoran Jamiyyar NNPP Na ƙasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kaɗa tasa ƙuri’ar a mazaɓarsa ta Kwankwaso, da ke karamar hukumar Madobi, harma ya ce zaɓen na …
Read More »