Home / Religion

Religion

Masu Ra’ayin Mazan Jiya Sun Lashe Zaɓen Ƙasar Brazil

Masu Ra'ayin Mazan Jiya Sun Lashe Zaɓen Ƙasar Brazil

              Daga Bashir Gasau.   Ƴan takara masu ra’ayin mazan jiya sun lashe zaɓen ƙananan hukumomi a wasu manyan biranen ƙasar Brazil, a wani lamari da ya yi wa siyasar shugaba Luiz Inácio Lula da Silva illa. Yanzu dai hankali zai karkata zuwa zagaye na biyu na zaɓen da za’a yi, a birni mafi …

Read More »

Ba Shugabanni Ne Kaɗai Matsalar Najeriya Ba, Harda Mu Talakawa – UDHR

Ba Shugabanni Ne Kaɗai Matsalar Najeriya Ba, Harda Mu Talakawa - UDHR

            Daga Bashir Gasau.     Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adama ta Declaration of Human Right (UDHR) dake jihar Kano, ta bayyana cewa ba Shugabanni ne kaɗai matsalar Najeriya, harda sauran mabiya wato Talakawan ƙasar. Babban Daraktan ƙungiyar Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar …

Read More »

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum Bakwai A Kano

Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum Bakwai A Kano

               Daga Bello Usman.   Ana ci-gaba da zaman makoki da alhinin rasuwar mutum bakwai waɗanda suka rasu, a sakamakon cutar kwalara da suka kamu da ita bayan sun sha ruwan wata rijiya a wani ƙauye. Bayanai na cewa lamarin ya auku ne sanadiyyar gurɓacewar ruwa sakamakon ambaliyar ruwa daga wani kudiddifi da ke …

Read More »

Mun Koyawa Ma’aikatan Ƙananan Hukumomin Jigawa Hanyar Dogaro Da Kansu- NASSI

Ƙungiyar NASSI Na Shirin Ƙulla Yarjejeniya Da Bankin Masana'antu Domin Tallafawa Mambobinta

              Daga Bashir Gasau.   Ƙungiyar masu ƙanana da matsakaitan Masana’antu wato Nigeria Association of Small Scale Industrialists (NASSI), ta ƙasa reshen jihar Jigawa ta bawa Ma’aikatan Ƙananan Hukumomin jihar 108, Bitar dabarun da zasu haɗa aikin Gwamnati da kuma Sana’oin dogaro da kai. Sakataren Ƙungiyar NASSI na jihar Jigawa Kwamared Danlami Haladu Shu’aibu …

Read More »

Mun Kama Matar Data Maida Gidanta Mafakar Baɗala (Lodging) A Kano – Hisba

      Daga Aminu Yahaya Tudun Wada.   Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta sami nasarar kama wata Mata da ta maida gidanta mafakar masu aikata baɗala wato (Lodging). Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake ƙarin haske …

Read More »
Skip to toolbar