Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi, ta sami nasarar kama wani Matashi da take zargi da satar ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa guda 95. Kakakin rundunar na jihar Bauchi, SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, inda ya ce …
Read More »Tech
Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Sabuwar Yarjejeniyar Inganta Tsarin Shugabancin Duniya
Daga Bashir Gasau. Majalisar Ɗinkin Duniya, ta amince da sabuwar yarjejeniyar inganta tsarin shugabancin duniya. Sakatare Janar na Majalisar, Antonio Gutterres ne ya bayyana hakan, a yayin jawabin buɗe taron Shugabannin duniya a ranar 22 ga watan Satumbar Shekarar 2024, inda ya ce an tabbatar da yarjejeniyar ne saboda gaba. A cewar …
Read More »Shugaba Tinubu Zai Dawo Gida Najeriya A Yau Lahadi, Bayan Kammala Ziyarar Aiki
Daga Bello Usman. A yau Lahadi ne Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya, bayan kammala ziyarar aiki a ƙasar China da kuma birnin London. Mashawacin Shugaban ƙasar a fannin yaɗa labarai Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X. Inda ya …
Read More »Ambaliyar Maiduguri : Mun Girke Jami’an Da Zasu Hana Zirga-zirga A Wajen Gadar Da Ta Karye – CP Yusufu
Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yansandan Jihar Borno ƙarkashin jagorancin Kwamishina CP. ML Yusufu, ta girke Jami’anta a bakin gadar da ta karye domin hana Zirga-zirga a yankin. Kakakin rundunar na jihar Borno SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa a yau Asabar. …
Read More »Mun Shiryawa Matasa Taron Wayar Da Kai, Domin Haska Musu Damarmarki A Fannin Ƙera Ababen Hawa – NADDC.
Shugaban Hukumar Kula da Ƙere-ƙere da Samar da Ababen-hawa ta Ƙasa (NADDC), Mr. Oluwemimo Joseph, yace hukumar na daf da yin wani gangamin taron bajekolin fasaha da nufin haskawa matasa damarmaki, a ɓangaren ababen-hawa da sufuri a Nijeriya. Mataimaki na Musamman ga Shugaban hukumar kan dabarun aiki Mr. Rosilu Emmanuel ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …
Read More »