Home / Uncategorized

Uncategorized

Mun Kama Matar Data Maida Gidanta Mafakar Baɗala (Lodging) A Kano – Hisba

      Daga Aminu Yahaya Tudun Wada.   Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta sami nasarar kama wata Mata da ta maida gidanta mafakar masu aikata baɗala wato (Lodging). Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake ƙarin haske …

Read More »

Ambaliyar Maiduguri : Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bada Tallafin Naira Milyan 250 Ga Waɗanda Iftila’in Ya Shafa

Ambaliyar Maiduguri : Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bada Tallafin Naira Milyan 250 Ga Waɗanda Iftila’in Ya Shafa

      Daga Bashir Gasau.   Gwamnatin Jihar Bauchi ta bada tallafin Naira Milyan 250, ga waɗanda iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maidugurin Jihar Borno. Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ne ya tabbatar da hakan, a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin Jihar domin zuwa ziyarar jaje, ga Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum dama al’ummar …

Read More »

Ambaliyar Maiduguri : Gwamnatin Jihar Kano Ta Bada Tallafin Naira Milyan Ɗari Ga Waɗanda Iftila’in Ya Shafa

Ambaliyar Maiduguri : Gwamnatin Jihar Kano Ta Bada Tallafin Naira Milyan Ɗari Ga Waɗanda Iftila'in Ya Shafa

       Daga Bashir Gasau.   Gwamnatin Jihar Kano ta bada tallafin Naira Milyan ɗari, ga waɗanda iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maidugurin Jihar Borno. Tawagar Gwamnatin Kanon ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan yaɗa Labarai, Baba Halilu Dantiye ne suka miƙa takardar Cakin Kuɗin ga Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum a yayin ziyarar jajen da suka kai jihar. …

Read More »
Skip to toolbar