Home / Youth

Youth

Mun Fara Tattaunawar Nemawa Yankin Sahel Mafita A Karo Na Biyu – MDD

Mun Fara Tattaunawar Nemawa Yankin Sahel Mafita A Karo Na Biyu - MDD

             Daga Bashir Gasau.     Ofishin babban jami’in Majalisar Ɗinkin Duniya na musamman a yankin Sahel, ya ce ya fara wata tattaunawa ta musamman domin nemawa yankin Sahel mafita a karo na biyu. Tattaunawar za ta maida hankali ne akan hanyoyin da za’a magance matsalolin da suka addabi yankin, kamar yadda aka ƙaddamar da …

Read More »

Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun ‘Yancin Kai – Kwamared Murtala Gamji

Mun Shirya Wasan Dambe Domin Murnar Samun 'Yancin Kai

 Daga Muhammad Yusif Dambo,Abuja.   Shugaban ƙungiyar Dattawan Matasan arewacin Najeriya, Kwamared Murtala Garba (Gamji), ya fara zagayen murnar ranar samun ƴancin kai, wanda ya kasance karo na 64. Gamji, wanda shine tsohon Shugaban Majalisar Matasa ta ƙasa wato (NYCN), ya fara zagayen ne da shirya wasan damben gargajiya ga ɗaukacin Matasan Arewacin Najeriya, domin murnar zagayowar ranar samun Yancin …

Read More »

Mun Kama Matar Data Maida Gidanta Mafakar Baɗala (Lodging) A Kano – Hisba

      Daga Aminu Yahaya Tudun Wada.   Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta sami nasarar kama wata Mata da ta maida gidanta mafakar masu aikata baɗala wato (Lodging). Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake ƙarin haske …

Read More »

Mun Shirya Yafewa Masu Yaɗa Bidiyon Batsa A Kafafen Sada Zumunta – Hisba 

Mun Kama Matar Data Maida Gidanta Mafakar Baɗala (Lodging) A Kano - Hisba

        Daga Jazuli Zakari Panshekara.     Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta ce ƙofar ta a buɗe take ga dukkan masu son tuba daga yaɗa Bidiyon batsa a kafafen sada zumunta. Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a …

Read More »

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

Tinubu Ya Naɗa Shugabannin Hukumar Bunƙasa Yankin Arewa Maso Yamma (NWDC)

            Daga Bashir Gasau.   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya turawa Majalisar Dattawan Najeriya sunayen Mambobin hukumar gudanarwar sabuwar hukumar nan, ta bunƙasa yankin Arewa maso yammacin Najeriya domin ta tantance su. Mai bawa Shugaba Tinubu shawara akan yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …

Read More »
Skip to toolbar