Daga Bashir Gasau. Rundunar tsaron al’umma ta …
Read More »Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano
Daga Bashir Gasau. A ƙoƙarin da take yi na kakkaɓe ayyukan alfasha a faɗin jihar Bauchi, hukumar Hisba ta jihar ta ziyarci Shugaban Hukumar Hisba na Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Kwamishinan Hukumar na jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isah ne ya jagoranci tawagar, zuwa Shelkwatar hukumar dake unguwar Sharaɗa dake birnin Kano. …
Read More »