Recent Posts

Inganta Sashen Kula Da Satar Ma’adanai Na NSCDC Yafi Ƙirƙiro Sabuwar Hukuma – Gana Muhammad

Inganta Sashen Kula Da Satar Ma'adanai Na NSCDC Yafi Ƙirƙiro Sabuwar Hukuma - Gana Muhammad

Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja. Tsohon Shugaban Hukumar tsaron Al’umma ta Civil Defence, Abdullahi Gana Muhammad, ya shawarci Majalisar Dattawan Najeriya ta samar da tsarin da zai inganta sashen yaƙi da matsalar Gonaki da Makiyaya na Civil Defence domin ya haɗa aikin gaba-ɗaya, maimakon ƙudirin samar da wata sabuwar hukumar yaƙi da satar Ma’adanai. Gana Muhammad na wannan tsokaci ne …

Read More »

Shugaba Tinubu Zai Tafi Ingila Domin Fara Hutunsa Na Shekara

Shugaba Tinubu Zai Tafi Ingila Domin Fara Hutunsa Na Shekara

       Daga Jazuli Zakari Panshekara.   Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai tafi ƙasar Ingila domin hutun mako biyu, wanda yana cikin hutunsa na shekara. Mai bawa Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da tsare-tsare, Bayo Onanuga ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Laraba. Ya ce shugaban zai yi amfani …

Read More »
Skip to toolbar