Daga Bashir Gasau. Rundunar tsaron al’umma ta …
Read More »‘Yancin Kai: Jawabin Shugaba Tinubu Tamkar Tsokanar Talakawan Najeriya Ne – UDHR
Daga Bashir Gasau. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan adama ta Declaration of Human Right (UDHR) dake jihar Kano, ta bayyana jawabin Shugaban Najeriya Bola Tinubu na jiya Talata, a matsayin wani salo na tsokanar Talakawan ƙasar. Babban Daraktan ƙungiyar Kwamared Umar Sani Galadanci ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko …
Read More »