Recent Posts

Gwamnatin Tarayya Ta Bada Hutun Maulidi

          Daga Bello Usman.   Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 16 ga watan Satumbar da muke ciki a matsayin ranar hutun Maulidi. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a madadin Gwamnatin tarayya, inda ya ce an bada hutun ne don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W). Sanarwar ta kuma taya …

Read More »
Skip to toolbar