Recent Posts

‘Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa – Chidari

'Yancin Kai: Gina Najeriya Nauyi Ne Akan Kowanne Ɗan Ƙasa - Chidari

               Daga Bashir Gasau.   Wakilin Al’ummar Dambatta da Makoda a Majalisar Wakilan Najeriya, Rt. Honarabul Injiniya Hamisu Ibrahim Chidari, ya bayyana batun gina Najeriya a matsayin abinda ya ke wuyan kowanne ɗan ƙasar ba iya shugabanni ba. Chidari na wannan bayani ne ta cikin saƙon taya murna ga al’ummar Najeriya, dangane da zagayowar …

Read More »

Sanarwa Ta Musamman Daga Babban Maga-Takardar Manyan Kotunan Jihar Kano

Sanarwa Ta Musamman Daga Babban Maga-Takardar Manyan Kotunan Jihar Kano

             Daga Bello Usman.   Babban Maga-Takardar manyan Kotunan Jihar Kano, Alhaji Abdullah Ado Bayero Esq, na tunasar da dukkan Ma’aikatan manyan Kotunan da suka san lokacin ritayar su ya cika, su gaggauta miƙa takardar wa’adin watanni Uku. Bayero ya ce lallai duk Ma’aikacin da ya san lokacin ritayar sa yayi ya miƙa takardar wa’adin …

Read More »
Skip to toolbar