Recent Posts

Sama Da Dabbobi Milyan Uku Za’a Yiwa Riga-kafin Cututtuka – Gwamnatin Gombe.

Sama Da Dabbobi Milyan Uku Za'a Yiwa Riga-kafin Cututtuka - Gwamnatin Gombe.

Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ƙaddamar da shirin allurar rigakafin cututtukan dabbobi dake yaɗuwa ga shanu da sauran ƙananan dabbobi. Sanarwar Babban Daraktan yaɗa Labaran Gwamnan Ismaila Uba Misilli ce ta bayyana hakan, inda ta ce ya ƙaddamar da shirin karo na huɗu ne a Tumfure-Bashar dake Ƙaramar HukumarA Da yake jawabi a wajen bikin, Gwamna Inuwa ya …

Read More »

Kakakin Shugaba Tinubu Chief Ajuri Ngelale Ya Ajiye Aikinsa.

Kakakin Shugaba Tinubu Chief Ajuri Ngelale Ya Ajiye Aikinsa.

Mai magana da yawun shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, Chief Ajuri Ngelale, ya ajiye aikinsa sakamakon rashin lafiya. Ngelale ya bayyana hakan ne a wata taƙaitacciyar sanarwa da ya fitar a yau Asabar, inda ya ce ya ɗauki wannan matakin ne bayan tuntuɓar iyalansa a yayin da rashin lafiyarsa ke ƙara tsananta a gida. A cewar Ajuri “A ranar Juma’a, …

Read More »

Mun Shiryawa Matasa Taron Wayar Da Kai, Domin Haska Musu Damarmarki A Fannin Ƙera Ababen Hawa – NADDC.

Mun Shiryawa Matasa Taron Wayar Da Kai, Domin Haska Musu Damarmarki A Fannin Ƙera Ababen Hawa - NADDC.

Shugaban Hukumar Kula da Ƙere-ƙere da Samar da Ababen-hawa ta Ƙasa (NADDC), Mr. Oluwemimo Joseph, yace hukumar na daf da yin wani gangamin taron bajekolin fasaha da nufin haskawa matasa damarmaki, a ɓangaren ababen-hawa da sufuri a Nijeriya. Mataimaki na Musamman ga Shugaban hukumar kan dabarun aiki Mr. Rosilu Emmanuel ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da …

Read More »
Skip to toolbar