Home / Tag Archives: Ƙananan Hukumomi

Tag Archives: Ƙananan Hukumomi

Gwamnan Kano Ya Sauke Kantomomin Ƙananan Hukumomin jihar

Gwamnan Kano Ya Sauke Kantomomin Ƙananan Hukumomin jihar

             Daga Bashir Gasau.   Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya sauke shugabanin riƙo na ƙananan hukumomin jihar 44 nan take. Gwamnan ya bada umarnin ne yayin taro na musamman da ya yi da shugabannin riƙon a gidan gwamnatin jihar, inda ya ce saukewar ya haɗa da mataimakan shugabannin ƙananan hukumomin, sakatarori da …

Read More »
Skip to toolbar