Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi, ta tabbatar da kama wasu Ɗaliban Jami’ar Abubakar Tafawa Ɓalewa (ATBU) dake jihar , bisa zargin su da haɗa kai, haura gida da kuma Sata. Kakakin rundunar SP Ahmed Muhammed Wakil ne ya sanar da hakan, ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar …
Read More »