Daga Bashir Gasau. Babban ɗan jaridar nan a jihar Kano, Mustafa Hodi Adamu, ya shawarci Gwamnatin Kano da ta haɗa kai da masu kuɗin jihar, domin magance matsalar yaran dake yawon bara a jihar dama Arewacin Najeriya. Mustafa Hodi na bada wannan shawara ne ta cikin wani sharhi da yayi akan hanyoyin …
Read More »Tag Archives: Ɗangote
Farashin Litar Man Fetur Ya Koma Naira 999 A Kano Da Kaduna – NNPCL
Daga Bello Usman. Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya ce farashin Man Fetur ya koma Naira 999.22 a Jihohin Kano da Kaduna. NNPCL ya sanar da hakan ne ta cikin sanarwar jadawalin farashin man da ya fitar, bayan siyo shi daga matatar man Ɗangote. Kuma dai ga jerin farashin Man a gidajen mai na …
Read More »Ambaliyar Maiduguri : Mun Girke Jami’an Da Zasu Hana Zirga-zirga A Wajen Gadar Da Ta Karye – CP Yusufu
Daga Bashir Gasau. Rundunar ‘Yansandan Jihar Borno ƙarkashin jagorancin Kwamishina CP. ML Yusufu, ta girke Jami’anta a bakin gadar da ta karye domin hana Zirga-zirga a yankin. Kakakin rundunar na jihar Borno SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa a yau Asabar. …
Read More »NNPC Kaɗai Matatar Man Ɗangote Zata Siyarwa Da Man Fetur – Gwamnatin Tarayya.
Daga Bashir Gasau. Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ce NNPC kaɗai Matatar Man Ɗangote za ta dinga siyarwa da man Fetur. Ministan Kuɗin Najeriya Wale Edun ne ya bayyana hakan a yayin wani taron manema labarai da ya gudanar jiya a Abuja, inda ya ce NNPC zai fara karɓar Man Ɗangoten daga gobe Lahadi. Ministan wanda …
Read More »