Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Malam Muhammdu Sanusi na biyu, yayi alƙawarin taimakawa kwamitin tabbatar da tsaron unguwar Ɗorayi da kewaye domin magance matsalar tsaron da ta addabi yankin. Sarkin na wannan jawabi ne a yayin da ya karɓi baƙuncin kwamitin yankin a fadarsa, inda ya ce Masarautar za ta yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin an …
Read More »