Buɗaɗɗiyar Wasika Zuwa ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya mai girma shugaban ƙasa, Dangane da murabus ɗin da kakakin ka Ajuri Ngelale ya yi bisa dalilin raɗin kansa a baya-bayan nan, akwai matuƙar buƙatar ka cike wannan gurbi da mutumin da yake da ƙwarewa kuma ya iya aikin. A ra’ayina na, babu wanda ya fi dacewa da …
Read More »