Daga Muhammad Kwairi Waziri. Cincirindon Matafiya sun buƙaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya dama ta Jihar Adamawa su kawo musu ɗauki, a sakamakon yadda Karyewar Gadar Numan ta jefa rayuwar su cikin mawuyacin hali. Matafiyan sun shaidawa jaridar GTR Hausa cewa suna cikin wani hali na rashin sanin inda suka dosa, duba da yadda suka wuni kuma suka kwana a …
Read More »Tag Archives: Adamawa
Ambaliya : Zauren Haɗin Kan Malaman Kano Ya Ƙudiri Aniyar Tattara Kayan Tallafi, Domin Kaiwa Yankin Arewa Maso Gabas
Daga Bashir Gasau. Zauren haɗin Malaman Kano da ƙungiyoyin Musulunchi na jihar Kano, ya samar da kwamitin tattara kayan tallafi, domin kaiwa mutanen da Iftila’in ambaliyar ruwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya shafa. Sakataren Zauren Dakta Saidu Ahmad Dukawa ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya …
Read More »