Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja. Hukumar dake kula da ilimin Almajirai da Yara da basa zuwa Makaranta ta Najeriya wato NCAOOSCE atakaice, ta kaddamar da kwamiti da zai hada kan kungiyoyin makarantun allo na kasa domin samar da kungiya daya wadda za ta rika mu’amala da ita a madadin dukkanin kingiyoyin. Shugaban hukumar ta NCAOOSCE Dakta Muhammad Sani Idiris …
Read More »Tag Archives: Addini
Ya Kamata Gwamnatin Kano Ta Samar Da Hukumar Kula Da Islamiyyu Da Tsangayu – Ɗan Jarida
Daga Bello Usman. Wani Ɗan jarida mai zaman kansa a jihar Kano, Idris Usman Rijiyar Lemo, ya shawarci gwamnatin jihar da ta samar da hukumar kula da makarantun Islamiyyu da Tsangayu. Ɗan jaridar ya bada shawarar ne a yayin zantawar sa da jaridar …
Read More »Al’ummar Jihar Bauchi Sun Gudanar Da Gagarumin Maulidi
Daga Aliyu Gerengi Gombe. Dubun dubatar al’ummar jihar Bauchi dana sassan Najeriya ne suka yi cikar kwari, a filin wasa na Abubakar Tafawa Ɓalewa domin yin gangamin Maulidin wannan shekara. Maulidin ya gudana ne bisa jagorancin Sheik Dahiru Usman Bauchi, inda aka gudanar da addu’oi, Lakcoci, ƙasidu da sauran abubuwan da suke da alaƙa da Maulidin. Da …
Read More »Ambaliya : Zauren Haɗin Kan Malaman Kano Ya Ƙudiri Aniyar Tattara Kayan Tallafi, Domin Kaiwa Yankin Arewa Maso Gabas
Daga Bashir Gasau. Zauren haɗin Malaman Kano da ƙungiyoyin Musulunchi na jihar Kano, ya samar da kwamitin tattara kayan tallafi, domin kaiwa mutanen da Iftila’in ambaliyar ruwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya ya shafa. Sakataren Zauren Dakta Saidu Ahmad Dukawa ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya …
Read More »Gwamnatin Tarayya Ta Bada Hutun Maulidi
Daga Bello Usman. Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin, 16 ga watan Satumbar da muke ciki a matsayin ranar hutun Maulidi. Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a madadin Gwamnatin tarayya, inda ya ce an bada hutun ne don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad (S.A.W). Sanarwar ta kuma taya …
Read More »