Daga Aliyu Gerengi, Gombe. Allah yayi wa Shahararren ɗan jaridar nan Ahmad Isah Koko rasuwa. Malam Ahmad Koko, ya rasu ne a yau Alhamis bayan fama da jiyya, yayin da ake sa ran gudanar da jana’izarsa a gobe Juma’a. Kafin rasuwar Ɗan Jaridar dai ya shahara wajen karanta littattafan Hausa a gidajen rediyo a ciki da …
Read More »