Mai magana da yawun shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, Chief Ajuri Ngelale, ya ajiye aikinsa sakamakon rashin lafiya. Ngelale ya bayyana hakan ne a wata taƙaitacciyar sanarwa da ya fitar a yau Asabar, inda ya ce ya ɗauki wannan matakin ne bayan tuntuɓar iyalansa a yayin da rashin lafiyarsa ke ƙara tsananta a gida. A cewar Ajuri “A ranar Juma’a, …
Read More »