Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ne ya sake naɗa Farfesa Abdulrahman Abba Sheshe a karo na biyu, a matsayin Shugaban Asibitin bayan ƙarewar wa’adin sa na Farko. Cincirondon Ma’aikatan dai sun bayyana farin cikinsu matuka, a bisa bawa shugaban nasu damar sake Jagorantar Asibitin, duba da irin managartan tsare-tsaren da ya kawo a wa’adin mulkin sa na farko. A …
Read More »