Daga Bello Usman. Shahararren Attajirin nan ɗan asalin Jihar Kano, Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata, ya bada tallafin Naira Bilyan Ɗaya da rabi, ga waɗanda Iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maidugurin Jihar Borno. Ɗantata ya bada gudunmawar ne a lokacin da ya jagoranci wata tawaga daga jihar Kano, domin ziyarar jaje ga gwamnatin jihar Borno …
Read More »