Daga Bashir Gasau. Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya (INEC), ta bayyana Monday Okpebolo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Edo aka gudanar a ranar Asabar 21 ga wata, 2024 mai cike da fafatuka. Okpebholo, ya sami ƙuri’u 291,667 inda ya doke Asue Ighodalo na jam’iyyar PDP wanda …
Read More »Tag Archives: APC
Zamu Shiga Zaɓen Ƙananan Hukumomin Jihar Kano Dake Tafe – APC Kano
Daga Bashir Gasau. Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta bayyana aniyar ta, na shiga zaɓen Ƙananan Hukumomin jihar dake tafe. Sakataren yaɗa labaran Jam’iyyar na jihar Kano Honarabul Ahmad S. Aruwa ne ya sanar da hakan, ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Alhamis, inda ya ce zasu shiga takarkarun Kujerun Shugabannin …
Read More »