Daga Aliyu Gerengi, Gombe. A yau Jumu’a ne Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu yayi Kacibus da abokin takarar sa, a zaben daya gaba wato Alhaji Atiku Abubakar. Sunyi Kacibus din ne a wajen daurin auren ‘yar Sanatan Gombe ta tsakiya wato Sanata Danjuma Goje, bayan da suka shafe kusan Watanni 20 basu hadu ba. Shugaba Tinubu …
Read More »