Daga Aminu Yahaya Tudun Wada. Hukumar Hisba ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin babban Kwamandan ta Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ta sami nasarar kama wata Mata da ta maida gidanta mafakar masu aikata baɗala wato (Lodging). Babban Muƙaddashin Kwamandan Hisba na jihar Kano Dakta Mujahideen Aminuddeen ne ya tabbatar da hakan a yayin da yake ƙarin haske …
Read More »