Home / Tag Archives: Bauchi

Tag Archives: Bauchi

Shekaru 66: Gwamnan Bauchi Ya Cika Ɗa Nagari – Bello Baɗejo

Shekaru 66: Gwamnan Bauchi Ya Cika Ɗa Nagari - Bello Baɗejo

Daga Muhammad Yusif Dambo, Abuja.   Shugaban Ƙungiyar Miyatti Allah Kautal Hore ta Najeriya, Alhaji Bello Abdullahi Baɗejo, ya bayyana Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad a matsayin Mutumin kirki. Abdullahi Baɗejo ya bayyana hakan ne a yayin zantawar sa da jaridar GTR Hausa a ofishinsa dake kan hanyar Abuja zuwa Keffi, albarkacin cikar Gwamnan shekaru 66 da haihuwa. A …

Read More »

Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano

Operation Kauda Baɗala: Kwamishinan Hisba Na Bauchi Ya Ziyarci Daurawa A Kano

            Daga Bashir Gasau.   A ƙoƙarin da take yi na kakkaɓe ayyukan alfasha a faɗin jihar Bauchi, hukumar Hisba ta jihar ta ziyarci Shugaban Hukumar Hisba na Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa. Kwamishinan Hukumar na jihar Bauchi, Barista Aminu Balarabe Isah ne ya jagoranci tawagar, zuwa Shelkwatar hukumar dake unguwar Sharaɗa dake birnin Kano. …

Read More »

‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Barawon Ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa

             Daga Bashir Gasau.   Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi, ta sami nasarar kama wani Matashi da take zargi da satar ƙarfen Digar Jirgin Ƙasa guda 95. Kakakin rundunar na jihar Bauchi, SP Ahmed Mohammed Wakil ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, inda ya ce …

Read More »

Ambaliyar Maiduguri : Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bada Tallafin Naira Milyan 250 Ga Waɗanda Iftila’in Ya Shafa

Ambaliyar Maiduguri : Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Bada Tallafin Naira Milyan 250 Ga Waɗanda Iftila’in Ya Shafa

      Daga Bashir Gasau.   Gwamnatin Jihar Bauchi ta bada tallafin Naira Milyan 250, ga waɗanda iftila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maidugurin Jihar Borno. Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad ne ya tabbatar da hakan, a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin Jihar domin zuwa ziyarar jaje, ga Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum dama al’ummar …

Read More »

Al’ummar Jihar Bauchi Sun Gudanar Da Gagarumin Maulidi

Al'ummar Jihar Bauchi Sun Gudanar Da Gagarumin Maulidi

     Daga Aliyu Gerengi Gombe.   Dubun dubatar al’ummar jihar Bauchi dana sassan Najeriya ne suka yi cikar kwari, a filin wasa na Abubakar Tafawa Ɓalewa domin yin gangamin Maulidin wannan shekara. Maulidin ya gudana ne bisa jagorancin Sheik Dahiru Usman Bauchi, inda aka gudanar da addu’oi, Lakcoci, ƙasidu da sauran abubuwan da suke da alaƙa da Maulidin. Da …

Read More »
Skip to toolbar