Daga Jazuli Zakari Panshekara. Masu zaɓe a jihohi huɗu a Najeriya sun fara kaɗa ƙuri’a don zaɓen sabbin shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli. Jihohin da ake gudanar da zaɓukan a yau sun haɗa da Rivers da Benue da Akwa Ibom da kuma jihar Jigawa. Ana hasashen cewa jam’iyyu masu mulkin jihohin ne za su lashe …
Read More »Tag Archives: Benue
Gwamnatin Najeriya Tayi Gargaɗin Sake Samun Mummunar Ambaliya A Jihohin Ƙasar Biyu
Daga Muhammad Yusif Dambo Abuja. Ministan Albarkatun ruwa da tsaftar muhalli na Najeriya, Joseph Utsev ya yi gargaɗin sake samun mummunar ambaliya a kogunan Neja da Benue. Yayin da yake jawabi ga taron menama labarai a Abuja, babban birnin ƙasar, Ministan ya ce an samu ƙaruwar ruwan da ke ƙwarara a kogunan biyu zuwa yankin Naija Delta da ke kudancin …
Read More »