Home / Tag Archives: BOI

Tag Archives: BOI

NASSI Ta Fitar Da Hanyar Neman Rancen Naira Bilyan 75

NASSI Ta Fitar Da Hanyar Neman Rancen Naira Bilyan 75

            Daga Bashir Gasau.   Ƙungiyar masu ƙanana da matsakaitan Masana’antu ta Najeriya, wato Nigerian Association of Small Scale Industrialists (NASSI), ta bude hanyar neman rancen Naira Bilyan 75 da Gwamnatin kasar ta sahale musu. Shugaban Kungiyar na kasa Chief Dakta Solomon Daniel Vonfa ne ya sanar da hakan, a yayin wani taron manema Labarai …

Read More »
Skip to toolbar