Daga Bashir Gasau. Rundunar tsaron al’umma ta Civil Defence dake jihar Jigawa, ta ce ta shirya tsaf wajen tabbatar da tsaro, a lokacin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin jihar da za’a gudanar a ranar Asabar me zuwa. Kwamandan rundunar a jihar Jigawa, Muhammad Danjuma ne ya sanar da hakan, inda ya ce …
Read More »