Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya (DSS) sun kai sumame ofishin ƙungiyar SERAP, mai fafutikar yaƙi da cin hanci da Rashawa a Abuja. Cikin wata sanarwa da ƙungiyar ta wallafa a shafinta na X, ta bayyana cewa jami’an tsaron sun yi wa ofishinsu ƙawanya ne ba bisa ƙa’ida ba, tare da neman ganawa da manyan daraktocin ƙungiyar. Ƙungiyar …
Read More »Tag Archives: DSS
Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) Ta Kama Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago (NLC).
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero. Jaridar PUNCH ta rawaito cewa an kama Ajaero ne da safiyar yau Litinin a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe dake Abuja. Ajaero na kan hanyar sa ta zuwa ƙasar Ingila domin gudanar da wani aiki a hukumance. An bukaci shugaban NLC …
Read More »