Daga Bashir Gasau. Mai Girma Wazirin Hausawan Afirka, Ambasada Dakta Usman Abubakar Saraki, ya bayyana tuƙin gangancin da Shugabannin Najeriya suke yi wa ƙasar, a matsayin dalilin faɗawar ta cikin mawuyacin hali. Ambasada Saraki ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ya aiko wa jaridar GTR Hausa, albarkacin cikar …
Read More »