Daga Bello Usman. Faɗuwar darajar Naira da kuma tsadar Man Fetur na ci-gaba da ruruta tashin farashin abubuwa a faɗin Najeriya. Ana ɗan ganin sauƙi a tsadar kaya a ƙasar, duk da dai talakawa na ci-gaba ɗanɗana kuɗar su, koda ya ke akwai yiwuwar ‘yan Najeriya su daɗa samun sauƙi. Faɗuwar darajar Naira, inda …
Read More »Tag Archives: Farashi
Farashin Litar Man Fetur Ya Koma Naira 999 A Kano Da Kaduna – NNPCL
Daga Bello Usman. Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya ce farashin Man Fetur ya koma Naira 999.22 a Jihohin Kano da Kaduna. NNPCL ya sanar da hakan ne ta cikin sanarwar jadawalin farashin man da ya fitar, bayan siyo shi daga matatar man Ɗangote. Kuma dai ga jerin farashin Man a gidajen mai na …
Read More »IMF Ya Nemi Tinubu Ya Tausaya Wa Talakawan Najeriya
Daga Bello Usman. Asusun bada Lamuni na Duniya (IMF), ya buƙaci gwamnatin Najeriya ta bawa ɓangaren rage wa talakawan ƙasar raɗaɗi muhimmanci. Wakilin IMF a Najeriya, Dokta Christian Ebeke ne buƙaci hakan a yayin da yake tattaunawa da gidan talabijin na Arise a jiya, a dai-dai lokacin da ake ci-gaba da muhawara a kan …
Read More »