Daga Jazuli Zakari Panshekara. Kamfanin Google ya rattaɓa hannu kan wata yarjejeniya ta amfani da ƙananan injinan makamashin nukiliya, don samar da ɗimbin makamashin da ake buƙata don bunƙasa ayyukan ƙirƙirariyar basira ta AI. Wannan yarjejeniya ce tsakanin Google da wani kamfani mai suna Kairos Power, wanda ya zurfafa bincike kan ƙera ƙananan na’urorin dake sarrafa …
Read More »