Daga Bashir Gasau. Majalisar dinkin Duniya ta Jajantawa Najeriya, a bisa Iftila’in fashewar Tankar Man da ta faru jihar Jigawa. Wakilin Babban Sakataren Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya na musamman mai kula da yammacin Afirka da yankin Sahel, Leonardo Santos Simão, ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya bayyana …
Read More »