Daga Murtala A. Baba. Gamayyar ƙungiyoyin rajin kishin ƙasa reshen jihar kano, sun ce har yanzu suna nan akan bakar su na lallai a samarwa Talakawan Najeriya sauƙin rayuwa. Shugaban Ƙungiyar na jihar Kano, Kwamared Abdulmajeed Yakub Dauda ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai, Jim kaɗan bayan fitowar …
Read More »