Rundunar ‘Yansandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wani matashi, da take zargin ya jagoranci yin garkuwa da ɗan yayansa. Kakakin Rundunar na jihar Kano SP. Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya aike wa da manema labarai a Kano. Inda ya ce sun cafke Matashin me suna Hisbullah Salisu mai Shekaru 30, …
Read More »