Daga Bashir Gasau. Zaki ya kashe wani mai kula da shi a gidan gonar tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo. Mai magana da yawun rundunar ‘yansandan jihar Ogun, Omolola Odutola ce ta tabbatar da hakan, inda ta ce babban jami’in tsaron wurin ne ya kai musu rahoton faruwar lamarin a jiya Asabar. An bayyana …
Read More »