Daga Bashir Gasau. Gamayyar Ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan adam na Global Community For Human Right Network (GCHRN), sun sami nasarar fitar da wasu Ɗaurarru daga gidan gyaran hali, bayan biya musu tarar da ta haddasa zaman su a gidan. Shugaban gudanarwar ƙungiyar, Kwamared Tasi’u Idris (Soja) ne ya bayyana hakan, a dai-dai …
Read More »