Daga Muhammad Kwairi Waziri. Cincirindon Matafiya sun buƙaci Gwamnatin Tarayyar Najeriya dama ta Jihar Adamawa su kawo musu ɗauki, a sakamakon yadda Karyewar Gadar Numan ta jefa rayuwar su cikin mawuyacin hali. Matafiyan sun shaidawa jaridar GTR Hausa cewa suna cikin wani hali na rashin sanin inda suka dosa, duba da yadda suka wuni kuma suka kwana a …
Read More »Tag Archives: Gombe
Sama Da Dabbobi Milyan Uku Za’a Yiwa Riga-kafin Cututtuka – Gwamnatin Gombe.
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ƙaddamar da shirin allurar rigakafin cututtukan dabbobi dake yaɗuwa ga shanu da sauran ƙananan dabbobi. Sanarwar Babban Daraktan yaɗa Labaran Gwamnan Ismaila Uba Misilli ce ta bayyana hakan, inda ta ce ya ƙaddamar da shirin karo na huɗu ne a Tumfure-Bashar dake Ƙaramar HukumarA Da yake jawabi a wajen bikin, Gwamna Inuwa ya …
Read More »