Daga Bashir Gasau. Fadar Sarkin Gumel dake jihar Jigawa ta sanar da ranakun bikin Sallar Gani na wannan shekara. Fadar ta sanar da ranar Sallar Ganin ne ta cikin wata sanarwa da Sakataren Majalisar Masarautar, Alhaji Murtala Aliyu (Maji-Dadin Gumel) ne ya sanar da hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar. A cewar …
Read More »