Daga Aliyu Gerengi, Gombe. Tsohon babban Jojin jihar Gombe, Justice Mu’azu Abdulkadir Pindiga ya koka, a bisa jan kafar da aikin hakar ɗanyen man Kolmani ke yi, wanda ke Pindigan jihar ta Gombe dama wani sashi na jihar Bauchi. Pindiga ya bayyana hakan ne a yayin zantawar sa da manema labarai a jihar Gombe, …
Read More »