Daga Bello Usman. Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bayyana rasuwar jami’an ‘yan sanda biyar da kuma jikkatar wasu 11, a matsayin wata babbar Jarrabawa ga rundunar ‘Yan Sandan Najeriya. Sarkin ya bayyana hakan ne ta cikin saƙon jaje da babban Sakataren yaɗa Labaran sa, Abubakar Balarabe …
Read More »